Hukumar jin dadin Alhazai ta jihar Kano ta ce, ta na neman wani jami’in ta ruwa a jallo, bisa zargin sa da zambatar Maniyata ta hanyar...
Hukomomin kasar Saudiyya, sun dawo da maniyatan Kano har su bakwai zuwa gida, sakamakon samun su da takardar izinin shiga kasar na bogi. A cewar jaridar...
Hukumar jin dadin Alhazai ta kasa, NAHCON, ta tabbatar da rasuwar Hasiya Aminu, wata maniyaciyar jihar Kaduna. Hasiya Ta rasu ne a lokacin da ta ke...
Limamin masallacin Juma’a na masjidul kuba da ke unguwar Tukuntawa, malam Ahmad Ali ya ce, haduwar Arfa da juma’a rana daya ba karamar lada ce ga...
Limamin masallacin juma’a na shelkwatar hukumar shari’a ta jihar Kano Dr Yusha’u Abdullahi Bichi ya ce, akwai bukatar al’umma fito da nama domin ya wadaci wadanda...
Tsohon Firayim Ministan Japan, Shinzo Abe, ya mutu bayan harbin da aka yi masa a safiyar yau, yayin da yake yakin neman zaben ‘yan majalisar dokoki...