Ƙasashen Ƙetare2 years ago
Masu zanga-zanga sun tirsasa shugaban kasa ya sauka daga mukaminsa a Sri Lanka
Kakakin majalisar dokokin kasar Sri Lanka, Yapa Abeywardena, ya tabbatar da cewa, shugaban kasar, Gotabaya Rajapaksa, ya yi murabus daga mukamin sa. Murabus din Mista Rajapaksa...