Mai magana da yawun hukumar gidajen ajiya da gyaran hali ta jihar Kano, DSC Musbahu Lawan Kofar Nasarawa ya ce, akwai bukatar al’umma su rinka tunawa...
Shugaban gidan masu lalurar kwakwalwa da ke unguwar Dorayi, karamar hukumar Gwale, a jihar Kano, Munir Dahiru Kurawa ya ce, sun gudunar bikin gwangwaje wa da...
Wani mai sana’ar sayar da nama a jihar Kano, Muhammad Auwal Sani ya ce, sun tafi hutun sayar da nama tsawon kwanaki goma, domin kada su...