Manyan Labarai2 years ago
Likitoci sun samu nasarar yin aikin tiyata ga Osinbanjo sakamakon rauni da ya samu
Tuni haka aka kammala yi wa mataimakin shugaban kasa, Farfesa Yemi Osinbajo, aikin tiyata a kafar sa, sakamakon rauni da ya samu. Mai magana da yawun...