Arsenal ta kammala daukar dan wasan tsakiya na kasar Ukraine, Oleksandr Zinchenko, daga Manchester City. Zinchenko wanda ya buga wasanni da dama, ya buga wasanni 15...
Limamin masallacin Juma’a na masjidul Kuba da ke unguwar Tukuntawa, a jihar Kano, malam Ibrahim Abubakar Tofa, ya ce, cin haramun na hana Allah Ya amsa...
Limamin masallacin Juma’a na Ammar Bin Yasir da ke Gwazaye Gangan ruwa, malam Zubair Almuhammadi, ya ce, awaita yiwa Annabi (S.A.W) salati yana yaye bakin ciki....
Limamin masallacin Juma’a na Ahlus sunnah da ke unguwar Dangoro, a karamar hukumar Kumbotso, jihar Kano, Dr Abubakar Bala Kibiya, ya ce, kada matashi ya bari...
Limamin masallacin Juma’a na Malam Adamu Babarbare dake sabuwar Madina, unguwar Bachirawa a jihar Kano, Malam Muhammad Yakubu Madabo, ya ce, ana bukatar musulmi duk halin...
Kasashen Rasha da Ukraine sun rattaba hannu kan wata yarjejeniya a birnin Istanbul a ranar Juma’a, domin toshe sama da ton miliyan 20 na hatsi da...
An kama wani wanda ake zargi da taimakawa wajen shigar da wani dan jarida ba musulmi ba, Gil Tamari cikin birnin Makkah mai tsarki, wanda ya...
Brentford ta sayi dan wasan baya na tsakiya, Ben Mee, kan kyauta bayan fadawa da kungiyar sa ta Burnley ta yi daga Firimiya. Dan wasan mai...