‘Yan kungiyar Bijilanten yankin Dorawar Sallau a Garin Mallam a jihar Kano, sun kama wani matashi mai suna Anas Adamu, dan unguwar Hotoro a kasuwar Kwanar...
Hukumar kare hakkin mai saye da mai sayarwa ta jihar Kano, karkashin jagorancin Dr. Baffa Babba Dan Agundi, ta samu nasarar gano wani rumbun ajiyar kayayyaki...
Shugaban kasa Muhammadu Buhari, ya nada Dauda Ali Biu, a matsayin mukaddashin shugaban hukumar kiyaye hadurra ta kasa (FRSC). Hukumar ta FRSC ta sanar da nadin...
Wani lauya mazaunin Abuja, Osigwe Momoh, ya maka jam’iyyar APC da dan takararta na shugaban kasa, Bola Tinubu kara, a kan tsayar da musulmi dan takarar...
Hukumar kula da yawon bude ido da gidajen abinci ta jihar Kano, Alhaji Yusuf Ibrahim Lajawa, ya ce, za mu dauki mataki a kan gidajen abincin...
Al’ummar unguwar Gaida Taskuwa da ke karamar hukumar Kumbotso, a jihar Kano, sun koka dangane da kudaden da aka biya su basu kai darajar na filayen...
Al’ummar unguwar Lamido Crescent da ke karamar Nasarawa, sun yi korafi dangane da wani gidan abinci da suke zargin yana neman komawa wajen shaye-shaye, wanda zai...
Tsohon shugaban hadaddiyar kungiyar aikin masu gayya dake jihar Kano, Ibrahim Aminu Kofar Na’isa, ya ce, karancin magudanan ruwa ya janyo ambaliyar ruwa a jihar Kano....
Kungiyar Daliban makarantar ‘yan mata ta GGSS Sharada da ke karamar hukumar Birni a jihar Kano, ta ce, kowace ‘yar kungiya mijinta idan zai kara aure,...