Wani mai sana’ar buga Bulo a jihar Kano, Shu’aibu Muhammad, ya ce, yana ƙalubalantar matasa masu jiran aikin gwamnati ba su yi wata sana’ar da za...
Gwamnan jihar Kano Dr. Abdullahi Umar Ganduje, ya ce, za su ci gaba matsa wa sosai, har a kai ga samun daidaito tsakanin gwamnatin tarayya da...
Hukumar hana sha da fataucin miyagun kwayoyi ta kasa reshen jihar Kano NDLEA, ta ce, sun hadu da gwamnan jihar Kano, a wuraren da suka kai...
Kungiyar kwadago ta kasa NLC ta gudanar da zanga-zangar limana, a kofar gidan gwamnatin jihar Kano, domin tirsasawa gwamnatin Kano, shiga dambarwar da ta ki ci-ta...
Hukumar kula da Zirga-zirga Ababen Hawa ta jiha KAROTA, ta cafke wasu matasa waɗanda ake zargin ɓata-gari ne. Jami’an sintiri na hukumar ta KAROTA ne suka...
Kungiyar kwadago NLC, ta fara gudanar da zanga-zangar kwana biyu, na nuna goyon baya ga kungiyar Malaman Jami’o’i ta Kasar ASUU da suka shafe watanni suna...
Shugaban kasa Muhammadu Buhari, zai bar Najeriya zuwa kasar Laberiya, domin halartar bikin murnar cika shekaru 175 da samun ‘yancin kai, a matsayin kasa mafi tsufa...