Wani Matashi mai suna Shu’aibu Lawal Matawalle, ya ce, abun da ya ke sanya Matasa suna aikata laifin fashi da makami a cikin al’umma, ba komai...
Mai martaba Sarkin Kano, Alhaji Aminu Ado Bayero, ya jajanta wa mutanen da ambaliyar ruwa ta shafa a fadin jihar baki daya. A wata sanarwa da...
Hukumar bayar da agajin gaggawa ta kasa NEMA, ta tabbatar da mutuwar mutum daya da wani bene mai hawa uku ya rushe a kasuwar wayoyi ta...
Mai magana da yawun kotunan jihar Kano, Baba Jibo Ibrahim, ya ce, za a yi feshin maganin Sauro a rukunin kotunan Majistret da ke Nomanslan, domin...
Wani magidanci a jihar Kano, Ahmad Tijjani Hamza, ya yi koka dangane da hukumar kiyaye hadura ta kasa ta kama Babur din sa a kan saka...
Kungiyar ‘yan jaridu ta kasa reshen jihar Kano NUJ, ta ce, akwai bukatar ‘yan jarida su rinka kallon al’umma kafin su fitar da labara, domin samar...
Rundunar ‘yan sandan jihar Kano, ta gurfanar da wani matashi Umar, a gaban otun majistret mai lamba 58, karkashin mai shari’a Aminu Gabari da zargin fashi...
Kotu ta daure wata matashiya watanni Tara a gidan ajiya da gyaran hali ko kuma zabin tarar dubu talatin, sakamakon amsa laifinta kan zargin dauke wasu...
Wani ginin bene mai hawa biyu a kasuwar waya ta Beirut a jihar Kano, ya faɗo ya danne mutane a wajen. Wasu masu gudanar da sana’ar...
Manchester United ta sanar da daukar dan wasa Marcus dos Santos Antony a hukumance. Antony ya koma Man United ne daga Ajax, wanda ta bayyana hakan...