Kungiyar ba da agaji ta kasa da kasa Red Cross, ta ce alkaluman baya-bayan nan na mutanen da suka bace a fadin Afirka sun kai 64,000,...
Bournemouth ta kori kocinta Scott Parker, bayan da Liverpool ta lallasa ta da ci 9-0 a ranar Asabar, wasanni hudu a jere. Bayan rashin, Parker, mai...
Dan wasan Ajax, Antony ya na daf da komawa Manchester United, bayan ya kammala gwajin lafiyarsa a daren Litinin. Dan wasan mai shekaru 22 ya garzaya...
Tsohon shugaban kwamitin aikin gayya na jihar Kano, Alhaji Ibrahim Aminu Kofar Na’isa, ya ce, gyaran magudanan ruwa yafi karfin gwamnati, al’umma su fito su yashe...
Wani dan kasuwa a kasuwar Kantin Kwari a jihar Kano, Abu Affan Yakasai, ya ce, har yanzu ‘yan kasuwar Kantin Kwari na cikin zullumi sakamakon ambaliyar...
Wani daga cikin masu hidimar kasa a karamar hukumar Tarauni, Emmanual dan jihar Oyo, ya ce, basu da nutsuwa a gidan su saboda ambaliyar ruwa, sakamakon...
Wani manomi mai suna Mallam Bello Dan Tanko da ke Kududdufawa a karamar hukumar Ungogo, ya ce, tallafi baya zuwa hannun kananan manoma, wanda haka kan...
Hukumar kashe gobara ta jihar Kano, ta tabbatar da mutuwar mutane 3, yayin da wasu 15 suka jikkata a wani hatsarin mota da ya afku a...
Tsohon gwamnan jihar Kano, Sanata Ibrahim Shekarau, ya sauya sheka zuwa jam’iyyar PDP a hukumance, sakamakon cewa tsohuwar jam’iyarsa ta NNPP ba ta yi masa yadda...
Kungiyar malaman jami’o’i ta kasa, ASUU, ta tsawaita yajin aikin da take yi a yanzu haka. Kungiyar dai ta ASUU ta tsawaita yajin aikin ne, a...