Al’ummar unguwar Lamido Crescent da ke karamar hukumar Nasarawa, a jihar Kano, sun ce, sun ji daɗin rufe gidan abincin da NDLEA ta yi saboda ɓata...
A wani zagayen jin domin jin ta bakin al’umma da gidan rediyon Dala FM Kano ya yi, a kan hutun sabuwar shekarar musulunci da gwamnatin jihar...
Hukumar hana sha da fataucin miyagun kwayoyi ta kasa reshen jihar Kano NDLEA, ta ce, sun rufe gidan abincin da ake zargi bata kananan yara a...
Kungiyar daliban da suka kammala karatu matakin Digiri a jami’ar Bayero Kano, fannin adddinin musulunci da kuma shari’a, a shekarar 2022, ta ce, akwai bukatar dalibai...
Rundunar yan sandan jihar Katsina, ta tabbatar da haramcin hana hawa Babur a duka fadin jihar. Hakan na zuwa watanni hudu, bayan da gwamnatin jihar ta...
Kungiyar Malaman Jami’o’i a ta ƙasa ASUU, ta bayyana matakin tsawaita yajin aikin da take yi har zuwa mako huɗu a nan gaba. ASUU ta shafe...
Ma’aikatan hukumar kula da ingancin abinci da magunguna ta kasa (NAFDAC), a ranar Litinin, sun dakatar da yajin aikin da suka kwashe makonni shida suna yi,...