Gwamnan Jihar Kogi , Yahaya Bello, ya bayar da umarnin rufe gidajen karuwai a fadin jihar. Kazalika ya haramta sanya takunkumai a bainar jama’a da zummar...
Kungiyar Malaman Jami’o’i (ASUU), ta ce, babu daya daga cikin malaman jami’o’inta da a ka biya shi albashi, tun bayan da kungiyar ta fara yajin aiki...
Dan wasan gaba na Liverpool, Diogo Jota, ya sake rattaba hannu kan wata sabuwar yarjejeniya na dogon lokaci a Anfield. Sabon kwantiragin Jota na yanzu, zai...
Fadar sarkin Askar Kano, karkashin Alhaji Yunusa Muhammad Nabango, ta kama wani matashi mai suna Yusha’u Hamza da ake zargin Wanzamin bogi ne. A zantawar wakilin...
Rundunar ‘yan sandan jihar Kano, ta gurfanar da wani matashi, a gaban kotun masjistret mai lamba 23, karkashin mai shari’a Sunusi Usman Atana, kan zargin hada...
Jami’an tsaron jihar Ogun na Amotekun, ta kama wani matashi mai suna Ibrahim Ismaila, bisa zargin laifin yin lalata da wata Akuya. An kama Ismaila mai...
Hukumar Zabe Mai Zaman Kanta ta Kasa (INEC), ta bayyana cewa, shiyyar Arewa maso Yamma da Kudu-maso-Yamma ne ke kan gaba wajen yin rajistar masu kada...
Hukumar Zabe Mai Zaman Kanta ta Kasa (INEC), ta gargadi ‘yan ƙasa game da wata hanyar yin rajista katin zaɓe na bogi da a ke yi...
Dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar PDP, Atiku Abubakar, ya yi tsokaci kan kara hadin gwiwa tsakanin gwamnatin Birtaniya da Najeriya, wajen lalubo hanyoyin da za...
Shugaban hukumar kiyaye haɗura ta ƙasa FRSC, Dauda Biu, ya umarci kwamandojin hukumar na sassan jihohi 37, da su kama duk wani Babur bai yi rajista...