Mahaifin budurwar nan da ake zargin ta rataye kanta a Garin Dawu da ke Karamar hukumar Warawa jihar Kano, ya ce, dama can ƴar sa, tana...
Wani magidanci mazaunin Garin Dawu da ke Karamar hukumar Warawa jihar Kano, ya ce, babu wani dalili bayyananne a kan budurwar nan da ake zargin ta...
Wani saurayi da ake zargin ya yi yunkurin daukar budurwarsa su je garin Legas ayi musu aure ya ce, budurwar tana son shi, kuma an kore...
Hukumar kula da wuraren shakatawa ta jihar Kano Tourism board, ta ce, idan hukumar hana sha da fataucin miyagun kwayoyi reshen jihar Kano, ta tabbatar da...
Kungiyar Malaman Jami’o’i, ASUU, shiyyar Calabar, ta ce, ‘yan Najeriya da ke zargin kungiyar da daukar nauyin ayyukan masana’antu na yajin aiki, ba su da masaniya...
Shugaban mai kula da harkokin masallatai masu alfarma guda biyu a ƙasar Saudiyya,Sheikh Abdul Rahman Al-Sudais, a ranar Talata ya sanar da dage shingen kariya da...
Rundunar sojin ruwa ta ƙasa, ta ce, ta na shirin daukar karin ‘yan Najeriya aiki, domin bunkasa harkokin tsaron cikin gida da na ruwa a fadin...
Rahotanni sun bayyana cewa, Kwamishinan matasa da wasanni na jihar Yobe, Hon. Goni Bukar ya rasu a wani hatsarin mota da ya rutsa da su a...