Ɗan wasan gefe na baya, Marc Cucurella, ya sauya sheka daga Brighton zuwa Chelsea a kan kudi fama miliyan 65. Bayan kammala sauya sheka, Cucurella ya...
Limamin masallacin Juma’a Na Masjidul Ƙuba da ke unguwar Tukunwa, Malam Ibrahim Abubakar Tofa, ya ce, Azumin Tasu’a day Ashura Na kankare zunuban shekara guda. Malam...
Limamin masallacin Juma’a na Akafaruddeen da ke unguwar Sabon Gari, karamar hukumar Fagge, jihar Kano, Dr Muhammad Ahmad, ya ce, an zo wani zamani da wasu...