Mamallakin kamfanin Manhajar WhatsApp Mark Zuckerberg, ya fitar da tsarin fice wa daga cikin dandalin Group ba tare da kowa ya san ka fit aba. A...
Hukumar Hisba ta jihar Kano ta kamo maza da da mata dari da uku a wasu daga cikin manyan titinan jihar, da suka hadar da Real...
Wani daga cikin masu gadin da ya bukaci a boye sunan sa ya ce, kullum sai matar sa ta yi masa tutsu, su yi ta hayaniya,...
Wata sabuwar doka a wani yanki a ƙasar Chadi, ta ce, daga yanzu dole ne matan da suka ƙi amincewa da tayin auren maza a jihar...
Wata sabuwar doka a wani yanki a ƙasar Chadi, ta ce, daga yanzu dole ne matan da suka ƙi amincewa da tayin auren maza a jihar...
An wayi gari da ganin gwwar wani matashi mai matsakaicin shekaru da ake zargin ya je sata a Taransfoma a yankin Osiri da ke Yenagoa, babban...
Wani mai sana’ar hatsi da ke kasuwar kayan abinci ta Danawau, a jihar Kano, Malam Magaji mazaunin unguwar Kurna, ya ce, rashin kudi ne ya sa...
Wani matashi mai suna Abdullahi Dorayi, a karamar hukumar Gwale, da ke jihar Kano, ya ce, a wata Talatin, ya kan samu fiye da dubu Hamsin...
Wani masanin Aljanu a jihar Kano, Yakubu Maigida Kachako, ya ce, bata garin Aljanu na taka rawa wajen tabarbarewar matasa, su fada cikin harkar shaye-shaye da...
Hukumar kashe gobara ta jihar Kano, ta tabbatar da mutuwar wani mahaifi mai shekaru 60, Malam Bala da Ɗansa, Sunusi Bala mai shekaru 35, sun nutse...