Shugaban karamar hukumar Fagge, Ibrahim Abdullahi Shehi, ya ce, nisa ne ke hana ɗaliban Jaba zuwa makaranta, saboda haka suka ware wata makarantar, domin nema musu...
Hukumar bayar da agajin gaggawa da tsugunar da gajiyayyu ta jihar Kano SEMA, ta ce, mutane su kula da gine-ginen su saboda ruftawa a lokacin Damina....
Wata ambaliyar ruwa ta yi sanadiyar ruftawar wani daki, wanda ya yi sanadiyar rasuwar yara 3, a garin Tarai da ke karamar hukumar Kibiya. Mahaifiyar yaran,...
Babbar kotun shari’ar musulunci da ke zamanta a Kofar Kudu, karkshin mai shari’a Ibrahim Sarki Yola, ta ta dage zamanta na ci gaba da shari’ar Abduljabbar...
Kungiyar mambobin Jam’iyyar PDP daga yankin Kudu maso Kudu da aka yiwa lakabi da kungiyar yakin neman zabe ta KARADE-MAZABU karkashin jagorancin, Ada Fredrick Okwori, ta...