Limamin masallacin Juma’a na Almundata da ke unguwar Dorayi, a karamar hukumar Gwale, jihar Kano, malam Nura Sani, ya ce, al’umma su rinka kyautata alwala, domin...
Limamin masallacin Juma’a na hukumar shari’a ta jihar Kano, Dayyib Haruna Rashid, ya ce, akwai buƙatar al’ummar musulmi, su rinƙa zuwa masallacin Juma’a a kan lokaci....