Kungiyar fararan hula ta kasar Nigar mai rajin kare hakkin talaka da kuma tabbata ‘yancin dan Adam (REPPAD), ta ce, bata yarda da karin kudin man...
Rundunar ‘yan sandan jihar Kano, ta ce, ta kama matashin nan da ake zargi ya shiga makabarta ya tsaya kan kabarin mahaifiyar abokinsa yana maganganun da...
Wani matashi mai sana’ar gasa Masara a bakin Kofar Waika da ke jihar Kano, ya ce, yay aye matasa Goma a sana’ar sayar da Masara. Matashin,...
Hukumar kula da ingancin abinci da magunguna NAFDAC, ta ce, idan gwamnatin Kano ta bunkasa kananan masana’antu, matasa da yawa za su samu aikin yi a...
Gwamnatin jihar Kano ta ce, za su tabbatar da jihar ta zamo kan gaba wajen fitar da kayayyaki masu tsafta, musamman ga kananan masana’antu. Mataimaki na...
Al’ummar garin ‘yan Kusa da ke karamar hukumar Kumbotso, sun tarkata wasu Shanu zuwa gidan Mai unguwa, kan zargin shiga makabartar yankin suna burma Kaburbura. Mai...