Wani masani al’amuran tsaro da ke jihar Kano, Detective Auwal Durumin-Iya, ya ce, karrama Baturen ‘yan sanda da rundunar ‘yan sandan Najeriya ta yi, sakamakon ƙin...
Kotun majistret mai lamba 70, karkashin mai shari’a Faruk Ibrahim Umar, ta zartar da hukuncin bulala goma sha biyu, da akan wani matashi da aka samu...
Hukumomi a Saudiyya sun yi bikin wanke Ka’abah, bayan kammala aikin Hajjin bana. Yarima mai jiran gado, Muhammad bin Salman tare da shugaban masallatan Harami, Sheikh...