Kungiyar Bijilante da ke jihar Kano, ta ce, sai al’umma sun bayar da hadin kai, sannan za a samu nasarar dakile ayyukan bata gari a jihar...
Ana zargin wani matashi mazaunin unguwar Ja’en da shigar mata, domin ya samu damar shiga gidan su wata budurwa su yi zance, matasan yankin da ya...
Wani sana’ar sayar da Burodi da ke yankin Tudun Rubudi, a jihar Kano, Malam Muhammad Husaini, ya ce, Da zarar farashin Filawa ya karye za su...
Kungiyar Bijilante da ke Gaidar Makada, a karamar hukumar kumbotso ta kama wasu matasa biyu da ake zargin su da satar gidan gona, domin samun abinda...
Sarkin Adamawa, Muhammadu Barkindo Aliyu Mustapha, ya ce, ya na da yaƙinin ɗan takarar shugaban ƙasa a jam’iyyar PDP, Atiku Abubakar, ya na da gogewar da...