Ana zargin wani matashi ya yi yunkurin hadiye tabar Wiwi da miyagun kwayoyi da aka kama shi da ita a hanyar kotu. Tunda fari jami’an tsaron,...
Wani matashi mai sana’ar Adaidaita Sahu, Salihu Ya’u, ya ce, yawon Baburin Adaidaita Sahu a cikin dare yana kawo tsaro a titinan da babu yawaitar zirga-zirgar...
Wani mutum mai sana’ar kayan masarufi a kan titin Goburawa, a jihar Kano ya ce, dole ce ta sanya masu kantina ke kara farashin kayan masarufi,...
Kamfanin rarraba wutar lantarki na KEDCO ya ce, masu amfani da tsarin Bill ba Mita, za su samu ragin cajin kudin da aka saba yi musu...