Limamin masallacin juma’a na Masjidul Kuba da ke unguwar Tukuntawa a jihar Kano, Malam Ahmad Ali, ya ce, al’umma su duba tsakanin su da Allah tare...
Limamin masallacin juma’a na Shelkwatar rundunar ‘yan sandan jihar Kano da ke unguwar Bompai, SP Abdulkadir Haruna, ya ce, akwai bukatar mu rinka gudanar da mu’amalar...
Dan takarar shugabancin Najeriya na Jam’iyyar PDP, Atiku Abubakar ya yi kira ga mutanen yankinsa, da su sauke nauyin dake kan su na yin zabe, domin...