Dan takarar shugaban kasa a Jam’iyyar PDP, Atiku Abubakar, ya bada shawarar kafa gwamnatin hadin kan kasa, domin tunkarar da kuma magance matsalolin da suke addabar...
Wani mai zaman kansa a jihar Kano, Baritsa Jibril Umar Jibril, ya ce, bai kamata taron kungiyar lauyoyi ya janyo tsaikon bayar da umarnin gudanar da...
An samu jinkirin gudanar da shari’u a kotunan jihar Kano, sakamakon wani taro da kungiyar lauyoyi ta kasa NBA ke yi a jihar Legas. Wakilin mu...
Ana zargin jikkata wasu matasa da kuma kona wata mota yayin da wani babban dan siyasa ya kai garin Chidari da ke karamar hukumar Makoda. Daya...