Hukumar kwallon kafa ta nahiyar Turai, ta raba jaddawalin gasar cin kofin zakarun kungiyoyin nahiyar na UEFA Champions League da za a gudanar a wannan kakar....
Kungiyar gwamnatin wasa ta matasan unguwar Chiranci da ke Dorayi, karamar karamar hukumar Kumbotso a jihar Kano, ta shirya zaben gwamnan matasa, domin samar da hadin...
Kungiyar tallafa wa marayu da ke garin Kunya a karamar hukumar Minjibir ta ce, burin su tallafa wa marayu yankin, domin suma su ci gaba da...
Ɗan gudun hijirar kasar Ukraine, ya musulunta bayan an ba shi mafaka a wani masallaci. A cewar BBC, mutumin mai suna, Voronko Urko, ya samu mafaka...
Babbar kotun shari’ar musulunci da ke zamanta a Kofar Kudu, karkashin mai shari’a Ibrahim Sarki Yola, ta sanya ranar 29 ga watan Agusta, domin ci gaba...
Gwamnatin jihar Jigawa ta ayyana ranar Juma’a 26 ga watan Agusta, 2022, a matsayin ranar hutu, domin tunawa da cika shekaru 31 da kafa jihar. Hakan...