Sabon kwamishinan ‘yan sandan jihar Kano, CP Abubakar Lawan ya fara aiki, bayan sauyin aikin da ya samu daga hukumar ‘yan sanda ta kasa. Hakan na...
Wasu daga cikin ‘yan bara sana’a maza da hukumar Hisba ta jihar Kano ta kamo sun ce, su na gama cin ta tsotsen Shinkafa, garin su...
Limamin masallacin juma’a da ke unguwar Gandun Albasa a karamar hukumar birni, Mallam Ahmad Muhammad, ya ce, idanun al’umma sun rufe wajen aikata abinda zai kais...
Limamin masallacin juma’a na Abdullahi Bin Mas’ud da ke unguwar Kabuga ‘Yan Azara, Mallam Husaini Ali Umar, ya ce, akwai bukatar duk wanda ya nemi shawara...
Rundunar ‘yan sanda ta gurfanar da wani mutum mai shekaru 45 dan asalin jihar Benue a gaban wata kotun Majistare da ke Makurdi, bisa zarginsa da...
Mataimakin dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar APC, Kashim Shettima, ya mayar da martani kan sukar sa da aka yi masa a lokacin da ya halarci...
Kungiyar masu fafutukar kare hakkin bil’adama ta kasa (HURIWA), ta bukaci shugaban hukumar yaki da fataucin miyagun kwayoyi ta kasa, Birgediya Janar Buba Marwa mai ritaya,...