Mai magana da yawun kotunan jihar Kano, Baba Jibo Ibrahim, ya ce, za a yi feshin maganin Sauro a rukunin kotunan Majistret da ke Nomanslan, domin...
Wani magidanci a jihar Kano, Ahmad Tijjani Hamza, ya yi koka dangane da hukumar kiyaye hadura ta kasa ta kama Babur din sa a kan saka...
Kungiyar ‘yan jaridu ta kasa reshen jihar Kano NUJ, ta ce, akwai bukatar ‘yan jarida su rinka kallon al’umma kafin su fitar da labara, domin samar...
Rundunar ‘yan sandan jihar Kano, ta gurfanar da wani matashi Umar, a gaban otun majistret mai lamba 58, karkashin mai shari’a Aminu Gabari da zargin fashi...
Kotu ta daure wata matashiya watanni Tara a gidan ajiya da gyaran hali ko kuma zabin tarar dubu talatin, sakamakon amsa laifinta kan zargin dauke wasu...
Wani ginin bene mai hawa biyu a kasuwar waya ta Beirut a jihar Kano, ya faɗo ya danne mutane a wajen. Wasu masu gudanar da sana’ar...
Manchester United ta sanar da daukar dan wasa Marcus dos Santos Antony a hukumance. Antony ya koma Man United ne daga Ajax, wanda ta bayyana hakan...
Kungiyar ba da agaji ta kasa da kasa Red Cross, ta ce alkaluman baya-bayan nan na mutanen da suka bace a fadin Afirka sun kai 64,000,...
Bournemouth ta kori kocinta Scott Parker, bayan da Liverpool ta lallasa ta da ci 9-0 a ranar Asabar, wasanni hudu a jere. Bayan rashin, Parker, mai...
Dan wasan Ajax, Antony ya na daf da komawa Manchester United, bayan ya kammala gwajin lafiyarsa a daren Litinin. Dan wasan mai shekaru 22 ya garzaya...