Wani Matashi mai suna Shu’aibu Lawal Matawalle, ya ce, abun da ya ke sanya Matasa suna aikata laifin fashi da makami a cikin al’umma, ba komai...
Mai martaba Sarkin Kano, Alhaji Aminu Ado Bayero, ya jajanta wa mutanen da ambaliyar ruwa ta shafa a fadin jihar baki daya. A wata sanarwa da...
Hukumar bayar da agajin gaggawa ta kasa NEMA, ta tabbatar da mutuwar mutum daya da wani bene mai hawa uku ya rushe a kasuwar wayoyi ta...