Kungiyar kwallon kafa ta kasar Turkiyya, Fatih Karagumruk, ta soke kwantiragin kyaftin din Super Eagles, Ahmed Musa. Kungiyar ta sanar da hakan ne a shafukanta na...
Limamin masallacin Sasib da ke unguwar Gama Tudu, Sheikh Muhammad Nasir Yahaya. ya ce, idan Allah ya so mutum da alheri sai ya dora masa rashin...
Limamin masallacin juma’a na Masjidul Kuba da ke unguwar Tukuntawa, Mallam Ibrahim Abubakar Tofa, ya ce, kaucewa koyar manzon Allah (S.A.W) yasa bayan aure ake fuskantar...
Limamin masallacin juma’a na jami’u Nana Aisha da ke Sharada Rinji, karamar hukumar Gwale, a jihar Kano, Mallam Yusuf Usman Kofa, ya ce, masu aikata laifuka...
Hukumar kashe gobara ta jihar Kano, ta ce, ta ceto rayuka 91 da dukiyoyi da kudinsu ya kai Naira miliyan 24.9 daga aukuwar gobara har guda...