Kungiyar kasuwar hatsi ta Dawanau da ke karamar hukumar Dawakin Tofa a jihar Kano ta ce, masu shaguna a cikin unguwanni na taimakawa wajen kara farashin...
Wata dattijuwa mai shekaru 65 ta zo harabar kotu a jihar Kano tana cigiyar mijinta mai shekaru 26, tun bayan auren su ya barta mai lokaci...
Mahukunta a babban birnin tarayya Abuja, ta ce, ta amince da gina wani sabon sansanin horar da masu yi wa kasa hidima na NYSC na dindindin...
Chelsea ta sallami mai horas da ita, Thomas Tuchel, bayan da kungiyar Dinamo Zagreb ta doke su da ci 1-0 a gasar cin kofin zakarun kungiyoyin...