Rahotanni da su ke fito wa daga Masarautar Buckingham sun nuna cewa Yarima Charles ya zama Sarkin Ingila, bayan rasuwar mahaifiyarsa, Sarauniya Elizabeth ta biyu. Da...
Rahotanni daga masarautar Birtaniya ta tabbatar da mutuwar sarauniyar Ingila Elizabeth ta biyu, bayan rashin lafiya da ta yi. Masarutar Buckingham ta tabbatar da mutuwar ta...
Kungiyar kwallon kafa ta Chelsea ta tabbatar nada Graham Potter a matsayin sabon mai horas da ita. A cikin wata sanarwa da aka fitar a ranar...
Shugaban kwamitin amintattu na jam’iyyar PDP, Sanata Walid Jibrin ya ajiye mukaminsa. Yayin da ya ke tabbatar wa BBC, wannan matakin nasa, sanata Walid ya ce,...
Kotun majistret mai lamba 70 da ke zamanta a Nomans Land, karkashin mai shari’a Faruk Ibrahim Umar, ta hori wani matashi mai suna Ibrahim Danlami, mazaunin...
Shugaban hukumar da ke kula da mafarauta da gandun daji reshen Arewa maso Gabas, Abdullahi Al’amin, ya ce, za ta taimaka wajen dakile kwacen waya a...
Dattijuwar nan mai shekaru 65 da ke cigiyar mijinta dan shekaru 25 a wata kotu a jihar Kano, ta nemi a raba aurenta da shi, saboda...
Dan wasan gaba na Super Eagles da Nottingham Forest, Taiwo Awoniyi, ya kammala karatunsa a Jami’ar Buckinghamshire da ke Wycombe a kasar Birtaniya, bayan ya kammala...
Hukumar tsaro ta Civil Defence, NSCDC, ta gano gawarwakin wasu mutane biyu da ruwa ya nutse da su a jihar Jigawa. Mai magana da yawun hukumar...
Wasu ’yan takarar shugabancin kasar nan da suka fafata a zaben fidda gwani na jam’iyyar PDP da ya gabata, sun yi alkawarin goyon bayan takarar Atiku...