Super Sand Eagles ta Najeriya za ta fafata da mai masaukin baki Mozambique da Morocco da Malawi a rukunin A na gasar cin kofin Afirka ta...
Enyimba ta sanar da daukar dan wasan tsakiya Elijah Akanni daga kungiyar kwallon kafa ta MFM FC. Akanni ya yanke alaka da MFM, biyo bayan ficewar...
Limamin masallacin Juma’a na Abdullahi Bin Mas’ud da ke unguwar Kabuga ‘Yan Azara, Mallam Abubakar Shu’aibu Abubakar Dorayi, ya ce, wajibi ne iyaye su zama masu...