‘Yar gidan shugaban kasa Muhammadu Buhar wato Zahra Buhari, ta kammala karatun ta na digiri a fannin kimiyar gine-gine da lambar yabo mafi daraja ta daya...
Wani masanin lafiya a jihar Kano, Dr Kabir Auwal Yusuf, ya ce, wani bincike da cibiyar samar da bayanan lafiya ta gudanar, ta gano cewar, baƙaƙen...
Hukumar tsaro ta Civil Defence ta jihar Kano ta ce, jami’an tsaro masu zaman kansu na bukatar horo na musamman, domin sanin sani yadda za su...
Kotun majistret mai lamba 48, karkashin mai shari’a Zubairu Inuwa, ta aike da wasu matasa guda biyu gidan gyaran hali, kan zargin fashi da makami. Kunshin...
Shugaban kungiyar kare hakkin dan Adam da jin kai ta kasa, Human Right Foundation of Nigeria, Alhaji Muhammad Bello Abdullahi Gadon Kaya, ya ce, ‘yar manuniya...
Gwamnatin jihar Zamfara ta bayyana cewa, an kammala biyan kudin jarabawar hukumar shirya jarabawa ta kasa wato NECO a shekarar 2022, inda ta ce za a...