Limamin masallacin juma’a na Masjidil Kuba da ke unguwar Tukuntawa, Mallam Ibrahim Abubakar Tofa, ya ce, mutum ko bayan mutuwar zai ci gaba da samun lada...
Gwamnan jihar Rivers, Nyesom Wike, ya kalubalanci kwamitin zartarwa na jam’iyyar PDP na kasa cewa da ta dakatar da shi daga jam’iyyar. Hakan ya biyo bayan...
Hukumar kwallon kafa ta kasar Ingila, ta tuhumi dan wasan Manchester United, Cristiano Ronaldo, da laifin rashin da’a da hawo tashin hankali, biyo bayan abin da...
Dakarun hukumar Hisba, sun samu nasarar kwato motar Barasar da suka kama a kan titin zuwa Zaria a jihar Kano, bayan tun a farko a ka...
Olivier Giroud ne ya ci wa Faransa kwallo a daren Alhamis, yayin da ta doke Austria da ci 2-1 a gasar cin kofin Nations League. Dan...
Kocin Super Eagles, Jose Peseiro ya ce kungiyar za ta yi kokarin samun nasara a kowane wasa karkashin jagorancinsa. Zakarun Afirka sau uku Super Eagles za...