A yayin da ake kokarin fara yakin neman zaben 2023 a wannan Larabar, Shugaban Hukumar Zabe Mai Zaman Kanta ta Kasa (INEC), Farfesa Mahmood Yakubu, ya...
Hukumar Kula da Magunguna ta Kasa (PCN), ta lalata magungunan da suka wuce na sama da Naira miliyan 100 a jihar Adamawa. Hukumar ta bayyana hakan...
Iyalan ma’aikatan bakin haure da suka mutu a aikin gina filayen wasa na kasar Qatar a gasar cin kofin duniya mai zuwa, sun yi kira ga...
Tsohon dan wasan tsakiya na kasar Brazil, Allan, ya bar kungiyarsa ta Everton, yayin da ya koma Al-Wahda kan kwantiragin shekaru biyu. Allan, mai shekara 31,...
Mai horas da kasar Ingila, Gareth Southgate, ya dage cewa, ba ya tsoron rasa aikinsa idan kungiyar ta kasa taka rawar gani a gasar cin kofin...
Super Eagles za ta sauka Oran a yau, gabanin wasan sada zumunta na kasa da kasa da Desert Foxes ta Algeria. Super Eages ta sauka a...