Bayer Leverkusen ta nada Xabi Alonso a matsayin sabon kocinta bayan ta kori Gerardo Seoane. Kungiyar da ke taka leda a Bundesliga ta sanar a ranar...
Ana zargin wani matashi da ya ci bashin Banki ya gudu ya shiga hannun hukuma bayan wanda ya tsaya masa ya yi nasarar kamo shi. Wakilin...
Jami’in hulda da jama’a na kotunan jihar Kano, Baba Jibo Ibrahim, ya ce, al’umma su daina yiwa shari’a gaggawa, domin beli ba zai hana a ci...
Wani magidanci a jihar Kano, Tijjani Abdullahi, ya roki kotu da kwatar wa dan sa hakkinsa na zargin wani matashi ya yi sanadiyar rasa yatsunsa sakamakon...
Sabuwar kungiyar ma’aikatan koyarwa a jami’o’i ta kasa da gwamnati ta yi wa rijista, CONUA, ta bukaci takwararta kungiyar ASUU ta cimma masalaha da gwamnati, domin...