Dan wasan gaban Bayern Munich, Sadio Mane, ya ce ya kamata Karim Benzema na Real Madrid ya lashe kyautar Ballon d’Or a bana. Har ila yau...
Super Eagles ta koma matsayi na biyu a cikin sabon jaddawalin da hukumar kwallon kafa ta duniya (FIFA) ta fitar a ranar Alhamis. Yanzu haka dai...
Kotun masjistret mai lamba 58 karkashin jagorancin mai shari’a Aminu Gabari, ta gurfanar da wasu matasa da ake zargi da laifin garkuwa da mutane da fashi...
Sakataren ilimi na karamar hukumar Minjibir, Iliyasu Danjuma ya ce, idan matasa ba a nemi ilimi ba za a kare a ikin leburanci. Iliyasu Danjuma, ya...
Kungiyar kare hakkin Dan Adam ta kasa, Human Right Foundation of Nigeria, ta ce, idan gwamnati ba ta tausaya wa ‘yan fansho ba za mu kai...
Yanzu haka wani Ɗan fansho ya yanke jiki ya faɗi a ƙofar gidan gwamnatin Kano, lokacin da ƙungiyar Kwadago take tsaka da gudanar zanga-zangar lumanar neman...
Kungiyar Flamingos ta kasa, za ta bar birnin Kocaeli na kasar Turkiyya a ranar Alhamis din nan zuwa can kasar Indiya, domin ci gaba da shirye-shiryensu...
Tawagar kungiyar kwallon kafa ta mata ta kasa, Super Falcons, ta yi rashin nasara da ci 2-0 a hannun Japan a wasan sada zumunta da suka...