Dan takarar shugaban kasa a jam’iyyar APC, Asiwaju Bola Tinubu, ya yi ikirarin cewa, jam’iyyar PDP ba za ta taba komawa mulki ba. Tinubu ya bayyana...
Ƙungiyar ƙwadago ta Kenya (Cotu), ta nemi gwamnatin ƙasar da ta haramta wa hukumomin da ke tura mutane yin aikatau zuwa kasar Saudiyya. Hakan na zuwa...
Gobara ta tashi a majalisar dokokin jihar Kogi a safiyar ranara Litinin din nan. Ba a dai san musabbabin tashin gobarar ba, har zuwa lokacin hada...
Dan majalisar dokokin jihar Katsina mai wakiltar mazabar Bakori, Hon. Ibrahim Kurami, ya rasu a birnin Madina na kasar Saudiyya. Abokin hamayyar siyasar Kurami, Alhaji Nasiru...