Kungiyar kwallon kafa ta Flamingos ta Najeriya ta farfado daga rashin nasarar da ta yi a ranar farko da ta yi a hannun Jamus a gasar...
Limamin masallacin Juma’a na Hidaya da ke unguwar Zoo Road, a karamar hukumar Birni da ke jihar Kano, Mallam Kamal Inuwa, ya ce, akwai bukatar mutum...
Limamin masallacin Juma’a na Abdullahi Bin Mas’ud da ke unguwar Kabuga ‘Yan Azara, Mallam Zakariya Abubakar, ya ce, mu yi gaggawa aikata alheri kafin mutuwa ta...
Shugaban jam’iyyar PDP na kasa, Sanata Iyorchia Ayu ya musanta karbar Naira biliyan 1 daga hannun kowa kamar yadda gwamnan jihar Ribas, Nyesom Wike ya yi...
Gwamna Nyesom Wike na jihar Ribas, ya sake yin wani sabon zarge-zarge a kan jam’iyyar PDP da kuma shugaban jam’iyyar Iyorchia Ayu na kasa. Wike ya...
Babbar kotun tarayya da ke zaman ta a Yola ta soke zaɓen ‘yar takarar gwamna na jam’iyyar APC a jihar Adamawa, wanda Sanata A’isha Binani ta...
Jigo a jam’iyyar New Nigeria Peoples Party, NNPP, Buba Galadima, ya ce, dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar, Rabiu Kwankwaso, shi ne dan takarar shugaban kasa...
Kungiyar malaman jami’o’i, ASUU, ta dakatar da ayyukan masana’antu na tsawon watanni takwas. Wani mamba a kwamitin zartaswar kungiyar na kasa, NEC, ya tabbatar da hakan...
Gwamna Aminu Tambuwal, ya ce, yakin neman zaben shugaban kasa na jam’iyyar PDP na Atiku Abubakar na gudana kamar yadda aka tsara. Gwamnan jihar Sokoto, Aminu...