Gwamna Gboyega Oyetola, ya rantsar da sabbin zababbun shugabanni da kansilolin kananan hukumomin jihar Osun. An zabi sabbin shugabannin kananan hukumomin ne a zaben da hukumar...
Hukumar Hisba ta jihar Kano, ta yi nasarar ta kama wasu ‘yan Caca da al’ummar wata unguwar ke zargin bata tarbiyar ‘ya’yan su. Daya daga cikin...
Al’ummar unguwar Zawaciki da ke karamar hukumar Kumbotso a jihar Kano, sun koka dangane da sun wayi gari ana yanka filayen su ba tare da sanin...
Cibiyar yada labarai ta kasa da kasa (IPC) ta bayyana cewa ta damu da rufe wasu kafafen yada labarai da gwamnatin jihar Zamfara ta yi. IPC...
Shugaban kungiyar malaman Jami’o’i ta kasa, Farfesa Emmanuel Osodoke, ya ce, mambobin kungiyar za su fuskanci wahala wajen komawa jami’o’insu a ranar Litinin saboda ba su...
Hukumar Hisba ta jihar Kano, ta kama wasu da ake zargin ‘yan Dije ne sun kuma dako kayan kidan na Dijen sun shiga sawun ‘yan Takutaha...
Dagacin Dorayi Babba da ke karamar hukumar Gwale, a jihar Kano, Alhaji Musa Badamsi Bello, ya ce, iyaye sai sun rinka kula da tarbiyar ‘ya’yansu, sannan...
Kungiyar Flamingos ta Najeriya ta ce za ta nemi gurbi a matakin daf da na kusa da karshe a gasar cin kofin duniya ta mata ta...