Biyo bayan dakatar da yajin aikin da kungiyar malaman jami’o’i ta ASUU ta yi na tsawon watanni takwas, jami’ar Ahmadu Bello Zariya (ABU), ta sanar da...
Ana zargin wani matashi mai suna Aminu Bilya mazaunin unguwar Dorayi da bai wa wasu matasa Baburin Adaidaita Sahu suka je garin Kura, satar wayoyin mutane....
Babba baturen shari’a kuma kwashinan shari’a na jihar Kano, Barista Musa Abdullahi Lawan, ya ce, babu laifin lauyoyin gwamnati a kan jan cikin da ake zamu...
Kotun majistret mai lamba 29, da ke unguwar Nomans Land, karkashin mai shari’a Talatu Makama, ‘yan sanda sun gurfanar da wani matashi da zargin hada baki...
Manchester United da Tottenham Hotspur a daren Larabar nan za su yi karan batta a tsakanin juna a ci gaba da gasar Firimiya ta kasar Ingila....
Shugaban Real Madrid, Florentino Perez ya ce bai san komai ba game da batun sakin Erling Haaland a Manchester City. Haaland ya isa Etihad ne kawai...
Real Madrid za ta biya Yuro miliyan 1 ga Lyon saboda wani katabus a kwantiragin Karim Benzema, bayan da dan wasan ya lashe kyautar Ballon d’Or...
Hukumar Yaki da Cin Hanci da Rashawa da sauran Laifukan da ke da alaka da cin hanci da rashawa (ICPC) ta rufe cibiyoyin bayar da digiri...