Tawagar ‘yan kasa da shekaru 17 ta Najeriya, wadda aka fi sani da Flamingos ta samu tikitin shiga gasar cin kofin duniya na mata ‘yan kasa...
Tsohon dan wasan tsakiya na Ingila, Owen Hargreaves, ya ce ‘yan wasan Liverpool Mohamed Salah da Cristiano Ronaldo suna da matsala iri daya. Hargreaves ya ce...
Mai horas da Liverpool, Jurgen Klopp, ya shaida wa tsohon mai horas da Aston Villa da aka kora, Steven Gerrard, da ya yi amfani da wannan...
Tsohon dan wasan Birmingham City, Curtis Woodhouse, ya zabi tsohon kocin Aston Villa Steven Gerrard, domin maye gurbin Jesse Marsch a matsayin kocin Leeds United. Aston...
Shugaban Majalisar Wakilai, Femi Gbajabiamila, ya yi kira ga Hukumar Tattara Haraji da Kudi, RMAFC, da ta yi la’akari da bayar da karin bayani ga ‘yan...
Kungiyar kwallon kafa ta Enugu Rangers, ta dauki dan wasa mai suna, Musa Adam, daga kungiyar kwallon kafa ta FC Sheshe da ke jihar Kano. Dan...