Tawagar kwallon kafar mata ta Najeriya Super Falcons, za ta fara gasar cin Kofin Duniya da karawa da kasar Canada. Tawagar ta Super Falcons,na rukuni daya...
Dan wasan gaba na Super Eagles, Taiwo Awoniyi ne ya zura kwallo, yayin da Nottingham Forest ta lallasa tsohuwar kungiyarsa, Liverpool 1-0 a filin wasa na...
Ƙungiyar ƙwadago ta kamfanoni masu zaman kan su reshen jihar Kano, ta rufe Kantin Game da ke Ado Bayero Mall a safiyar yau Asabar. Shugaban ƙungiyar kuma...