Tsohon dan wasan Super Eagles, Sylvester Igboun ya bar kungiyar Super League ta Indiya, North East United saboda rashin kyawun gidaje. Igboun ya koma North East...
Kungiyar Bijilante ta yi nasarar kama wasu mutane da ake zargin suna amfani da sunan Aljanu suna damfarar mutane. Wani malami da suka damfara, ya bayyanwa...
Wani masani a kan harkokin laifuka da tsaro, a jihar Kano, Detective Auwal Bala Dirimin-Iya, ya ce, al’umma su guji yin kalaman batanci ga ‘yan siyasa,...
Ma’aikatar shari’a ta jihar Kano ta ce, al’umma su daina tayar da hankalin su, saboda an bayar da belin wanda ake zargi da aikata laifi, domin...
Rishi Sunak yanzu zai karbi mukamin Firayim Minista a cikin mawuyacin hali ga tattalin arzikin kasar Birtaniya. Amma makonni bakwai bayan shan kaye a zaben shugabancin...