Hukumar kare hakkin bil’adama ta kasa NHRC da kungiyar mata ‘yan jarida ta Najeriya NAWOJ sun yi Allah wadai da cin zarafin wani jariri a jihar...
Hukumar hana sha da fataucin miyagun kwayoyi reshen jihar Kano NDLEA, ta kama wata motar haya dauke da buhun kayan Sojoji a ciki za a kai...
Hukumar kashe gobara ta jihar Kano, ta ce, a guji sakaci da wuta a lokacin sanyi, domin kauce wa iftila’in gobara. Jami’in hulda da jama’a na...
Al’ummar Kuntau bayan forestry da ke karamar hukumar Gwale, a jihar Kano, sun koka dangane da fama da rashin wutar tsawon watanni takwas. Shugaban kwamitin unguwar,...
Dan wasan gaban Manchester United, Cristiano Ronaldo, ya koma atisaye tare da sauran abokan wasansa na kungiyar, bayan hukuncin da Erik ten Hag ya yi masa....
Shugaban Hukumar Kwallon Kafa ta kasa (NFF), Ibrahim Gusau, ya sauka a kasar Indiya, domin bayar da goyon baya ga ‘yan wasan Flamingos gabanin karawar da...
Firaminista mai barin gado ta kasar Birtaniya, ta gudanar da jawabin ta na karshe a Downing Street mai lamba 10, wadda ta yi wa sabon Firaminista...
Shafin sada zumunta na WhatsApp ya dawo aiki, bayan shafe sama da awa ɗaya da katsewa. Da misalin karfe 8:20 na safiyar Talata, masu amfani da...