Gwamnan Babban banki na kasa CBN, Godwin Emefiele, ya tabbatar da cewa, bankin zai sauya fasalin wasu kudaden takardu guda uku. Ya ce babban bankin ya...
Wani matashi a jihar Kano, Sulaiman Shehu Madobi, ya ce, mutane suna gudunsa saboda yana aiki da ‘yan China, amma gwaji ya nuna ba shi da...
Babbar kotun jiha mai lamba 17, karkashin jagorancin justice Sanusi Ado Ma’aji ta yi umarnin da a sake aikewa da karamar hukumar Gwale sammace a kunshin...
Shugaban kasa Muhammadu Buhari, ya yaba da gudunmawar da kungiyar ‘yan Najeriya mazauna ketare ke bayarwa wajen daga martabar kasar a kasashen waje, bayan da aka...
An yi waje da tawagar kungiyar kwallon kafa ta mata ta Najeriya wadda ake yi mata lakani da Flamingos daga gasar cin kofin duniya ta mata...
Dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar New Nigerian Peoples Party (NNPP), Rabi’u Musa Kwankwaso, ya kawo karshen rade-radin da ake yi na cewa zai janye takarar...
Gwamna Samuel Ortom na jihar Benuwe, ya zargi jam’iyyar PDP, dan takarar shugaban kasa, Atiku Abubakar da yin katsalandan a kansa. Ortom ya bayyana cewa, Atiku...
Dan wasan gaba na Manchester United, Cristiano Ronaldo na shirin komawa Sporting Lisbon, kungiyar da ta ke buga gasar cin kofin zakarun Turai nan gaba kadan....
Dan wasan gaba na Paris Saint-Germain, Lionel Messi, ya zarce abokin hamayyarsa na har abada Cristiano Ronaldo a matsayin mafi yawan kwallaye da ya ci a...