Luiz Inácio Lula da Silva ya lashe zaben shugaban kasar Brazil, bayan samun kusan kashi 51 na yawan kuri’un da aka kada, a zagaye na biyu...
Yan sanda a kasar India, sun tabbatar da mutuwar mutane fiye da 130, lokacin da wata gada da ta kwashe shekaru sama da 100 ana amfani...
An gurfanar da wasu mutane biyu kotun majistret da ke yankin Dan Tamashe, a Rijiyar Lemo, karkashin mai shari’a Sunusi Maje, kan laifin hada baki da...
Dagacin Sharada Alhaji Iliyasu Mu’azu Sharada ya ce, al’ummar Sharada su guji amfani da su a lokacin zabe, domin tayar da husuma. Alhaji Iliyasu Sharada, ya...
Mai horas da Liverpool, Jurgen Klopp, ya nemi masu sukarsa da su yanke masa hukunci a karshen kakar wasa ta bana. Liverpool a halin yanzu tana...
Shugaban kasa, Muhammadu Buhari, zai kama hanyarsa zuwa Ingila, domin a duba lafiyarsa a yau Litinin. Mai magana da shugaban, Femi Adesina a sakon da ya...