Wani lauya mai zaman kansa a jihar Kano, Barista Umar Usman Danbaito ya ce, Dabba bata cikin rukunin wadanda za a iya kai kara gaban kotu....
Ana zargin wani gida a yankin Zawaciki da ke karamar hukumar Kumbotso, ana amfani da diddigar man girki, domin tatsar wani man wanda ba shi da...
Wata babbar kotun jihar Ribas da ke zamanta a birnin Fatakwal ta tsare wasu mutum hudu a gidan yari, bisa zargin fashi da makami a gidan...
Babban daraktan hukumar fasaha da sadarwa na birnin tarayya, Muhammad Sule, ya shawarci mazauna birnin da su sanya kyamarorin tsaro a gidajensu, domin sama wa gwamnati...
Jam’iyyar PDP reshen jihar Osun, ta dakatar da ayyukanta na tsawon mako guda, bayan David Adeleke, dan gidan zababben gwamnan jihar, Ademola Adeleke, ya rasa dansa...
Ministan noma da raya karkara, Mohammed Abubakar, ya yi watsi da fargabar da ake yi na cewa za a fuskanci karancin abinci cikin watanni masu zuwa...
An soke tashin jiragen da aka shirya tashinsu yau da safe a filin jirgin sama na Murtala Mohammed da ke Legas, sakamakon zanga-zangar ma’aikatan filayen jiragen...