Kungiyar Flamingos ta samu kyautar kudi naira miliyan uku da kyaftin din Super Eagles Ahmed Musa ya yi wa kungiyar alkawari. An mikawa ‘yan wasan cekin...
Daliban makarantar Sheikh Muhammad Rabi’u da ke yankin Sani Mainagge, a karamar hukumar Gwale, jihar Kano, fiye da dari takwas sun samu tallafin dubu talatin kowannen...