An harbi tsohon Firayim Ministan Pakistan, Imran Khan, a gabashin kasar ranar Alhamis, wanda ya sami rauni, in ji mataimakinsa. An kai harin ne a Wazirabad...
Fitaccen mawakin Najeriya, Patoranking, ya na jerin cikin mawakan da za su nishadantar da masoya a gasar cin kofin duniya da za a gudanar a kasar...
Hukumar Hisba ta jihar Kano, ta shirya saukar Al-qur’ani mai gima guda dari biyar, saboda kaucewa faruwar rikicin siyasa da matsalar tsaro a Najeriya. Babban kwamandan...
Wani magidanci da wasu bata garin masu ‘yan Adaidaita Sahu suka yi yunkurin sace masa waya, ya ce, akwai bukatar mutane su rinka lura da wayoyin...