Limamin masallacin Juma’a na Masjidul Kuba da ke unguwar Tukuntawa, Mallam Ibrahim Abubakar Tofa, ya ce, akwai bukatar al’umma su guji furta maganar babu gaskiya a...
Mai shari’a Inyang Edem Ekwo na babbar kotun tarayya da ke Abuja a ranar Juma’a, ya sanya ranar 30 ga watan Janairun shekara mai zuwa, domin...
Mataimakin mai horas da Super Eagles, Salisu Yusuf, ya bayyana sunayen ‘yan wasa 18 da kungiyar za ta buga da Costa Rica a wasan sada zumunta...
Wata babbar kotun tarayya da ke zamanta a Abuja a ranar Juma’a ta bayar da umarnin kwace kadarori 40 na wucin gadi na tsohon mataimakin shugaban...
Gwamnan jihar Kano, Dr. Abdullahi Ganduje, ya gabatar da kasafin kudi na Naira biliyan 245.3 a majalisar dokokin jihar na shekarar 2023. Wanda aka yiwa lakabi...