Tawagar kwallon kafa ta Super Eagles, ta fara gudanar da atisayen ta na farko a filin wasa na San Jose, domin tunkarar wasan sada zumunci da...
Kotun majistret mai lamba 48, karkashin jagorancin mai shari’a Rabi Abdulkadir ta aike da wasu matasa 4 gidan gyaran hali, sun hada baki sun sace wani...
Wani matashi kuma dalibi a jami’an Bayero, a jihar Kano, Isah Husaini Isah ya ce, idan har kungiyar ASUU ta sake komawa yajin aiki, zai ajiye...
Dan takarar gwamnan Kano a jam’iyyar APC, Dakta Nasiru Yusuf Gawuna, ya ce, matukar ba a daina tayar da tarzoma a tsakar gidan jam’iyyar APC Kano...
Tsohon dan wasan kwallon kafar, Ivory Coast, Didier Drogba, ya musanta labarin cewa ya musulunta, bayan da wani malami ya wallafa hotonsa tare da tsohon dan...